Babiana ta ce ƙazafi ta yi a bidiyon da ta yi maganganun kan marigayi Nafi’u, wanda ake zargin Hafsat Chuchu ta kashe shi a Knao