Tsafta tana taka muhimmiyar rawa wajen gyara aure da sanya soyayya da ƙaunar juna a tsakanin ma'aurata.