Wani mai maganin gargajiya, Ismail Usman, ya ɗirka wa kansa harsashi a lokacin da yake gwajin maganin bindiga. Aminiya ta ruwaito cewa, lamarin ya faru…