Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kogi ta ce ta bankado ma’aikatan bogi 268 da ke karbar albashi a matsayin ma’aikatan Babbar Kotun jihar. Shugaban Kwamitin Tantance…