Gwamnatin Najeriya ta ce tana da kyakkyawar manufa a yunkurinta na shigo da rigakafin cutar COVID-19 kafin karshen watan Fabrairun 2021.