Binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa farashin kayan abinci ya fadi warwas a yankunan karkara na jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.…