Mahaifiyar matashiyar ta ce ture ta wanda ake zargin ya yi a kofar gida ya sami ’yarta a daki ya rika caka mata wuka.