Binciken Aminiya ya gano yadda farashin gas din ke bambanta a tsakanin gidajen mai da kuma shagunan sayar da shi.