Bayan da tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mika mulkin jihar ga sabon Gwamna, Abba Kabir Yusuf a ranar Litinin, ko da wane aiki…