Hukumar Tsara Birni ta Kano KNUPDA ta sanar da bankaɗo wasu haramtattun rukunin gine-gine 68 da aka yanka filayensu ba bisa ka’ida ba. Manajan Daraktan…