Masana na ci gaba da yin sharhi kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke kan rikicin masarautar Kano.