Oluremi Tinubu ta ce ambaliyar “al'amari ne daga Allah,” ta ƙara da cewa “Allah ne Kaɗai Zai iya mayar musu da asarar da suka yi.”