Jami’an Hukumar Hisbah sun kama sama da katan 200 na barasa a babbar tashar motar Sakkwato. A lokacin da yake yi wa manema labarai bayani…