Mutum biyu sun mutu wasu biyar kuma sun samu munanan raunuka sakamakon fashewar tukunyar gas a yankin Orile-Iganmu da ke Karamar Hukumar Ifelodun, Jihar Lagos.…