Fayemi ya ce akwai abubuwa da dama da ya kamata Najeriya ta samu a mulkin dimokuraɗiyya amma ba ta samu ba.