Gwamnatin jihar Ebonyi ta sassauta dokar hana fita da ta sanya a jihar bayan tabbatar da harkokin jama'ar jihar sun daidaita.