Dantata ya ja hankalin shugabanni da su kasance masu tsoron Allah a duk al'amuransu domin akwai ranar hisabi