Ya ce kafin ya sauya shekar sai da ya tuntubi al'ummar mazabarsa inda suka ba shi hadin kai da kuma amincewa.