An kama mutane shida da suka haɗa da wata Malamar jami’a a Calabar da laifin aikata safarar tare da gurfanar da su a gaban ƙuliya.