Bukatun NLC sun hada da wgyara matatun man gwamnati da ba wa manoma tallafi da kula da walwalar ma'aikata