Rikici ya barke tsakanin mutanen gari da jami'an tsaro bayan ziyarar aikin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Kano ranar Litinin.