Idan an kammala madatsar ruwan a 2026 in Allah Ya so, zai kawo sauyi sosai a fannin noma da tattalin arziki a yankin.