Cikin watanni uku yawan bashin ya aka bin kasar karu da Naira tiriliyan uku, inji Ofishin Kula da Bashi na Kasa