Labari ya karaɗe kafofin sada zumunta cewa an kai harin ƙunar baƙin wake a Babban Bankin Najeriya inda ta yi ɓarna mai yawa.