Wani yaro dan asalin Jamhuriyar Nijar na cikin almajirai da gwamnatin Jihar Kano ta tusa keyansu zuwa jihar Kebbi. Yaron mai shekara bakwai da haihuwa…