Kotu ta yanke wa wani lauyan bogi, Adedeji Ebenezer Oluwagbenga hukuncin daurin shekara uku a gidan yari. A ranar 5 ga watan Agustan 2020 ‘yan…