Abin da ke faruwa a tsakaninsu a yanzu abin takaici ne. Yanzu lokaci ya yi za a haɗa kai a zauna lafiya.