✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ta gane ni

Wani dan giya ne ya je ya shawu, yana tafiya yana tangadi, yana ta suratai a hanya. Can sai ya ga wata akuya tana cin…

Wani dan giya ne ya je ya shawu, yana tafiya yana tangadi, yana ta suratai a hanya. Can sai ya ga wata akuya tana cin abinci, sai ya lallaba ya bude hannayensa ya rufe idanun akuyar. Sai akuya ta yi kuka “Bee!” Sai ya ce: “Ashe ta gane ni.”

Daga Azzubair M. Fagge, 080344412272