Rundunar Tsaron Najeriya ta haramta amfani da jirage marasa matuka a yankin Arewa maso Gabas.
Kwamandan Sojin Sama a Rundunar Operation Hadin Kai, Iya Komodo U. U. Idris, ya ba umarnin, wanda wakilinmu ya yi ido hudu da sanarwar.
Sanarwar ta jaddada haramcin amfani da jirage maras matuki jihohi Borno da Yobe da Adamawa ba tare da izini ba.
Karin bayani na nan zuwa.