✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaba Buhari ya gabatar da Naira Triliyan 8.6 kasafin kudin 2018

A yau ne shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 a gaban ‘yan majalisar kasa. Kasafin kudin ya kai kimanin Naira tiriliyan 8.6.…

A yau ne shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 a gaban ‘yan majalisar kasa.

Kasafin kudin ya kai kimanin Naira tiriliyan 8.6.

An shirya kasafin ne a kan tsammanin za a siyar da gangar danyen mai kan $45, sannan kuma da tsammanin za ayi canji dala akan naira 305 akan kowace dalar Amurka daya.

Sannan kuma shugaban ya bayyana cewa za a ciwo bashin Naira triliyan 1.699.