A gaskiya ya kamata Shugaba Muhammad Buhari ka yi taka tsantsan da kasashen Turawannan, domin ba abin ba amana ba ne, kai kuma na ga sai ‘kara shisshige musu kake yi.
Sannan kuma wadannan ziyarce-ziyarcen da kake yi zuwa kasashen ketare, sam ba su da wani amfani, saboda ba sa kawo wa ‘yan Najeriya cigaba, sai dai koma baya kawai.
Daga Ababakar Lawal Gidan Danmaye a Jargaba karamar hukumar Bakori Jihar Katsina Nigeria 08097627776/08091053120.
Shugaba Buhari ka yi hankali da kasashen Turawa
A gaskiya ya kamata Shugaba Muhammad Buhari ka yi taka tsantsan da kasashen Turawannan, domin ba abin ba amana ba ne, kai kuma na ga…