✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shirun da Buhari ya yi ya sa aka tube Sunusi II- Abdulsalami

Tsohon shugaban kasar Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce da alama rashin shiga tsakanin Gwamnatin jihar Kano da Masarautar Kano da shugaba Muhammadu Buhari, bai…

Tsohon shugaban kasar Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce da alama rashin shiga tsakanin Gwamnatin jihar Kano da Masarautar Kano da shugaba Muhammadu Buhari, bai yi ba ya sa aka tube Sanusi II daga matsayin sarkin Kano.

Janar Abdulsalami, ya ce an kaddamar da kwamiti don dinke barakar da ke tsakanin Gwamnan jihar Kano Umar Ganduje da Sanusi II, sannan an gabatar da rahoton gaban Shugaba Buhari.

Janar Abdulsalami, ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da Muryar Amurka VOA. Sannan Kwamitin ya tuntubi Gwamnan da Sarkin.