✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shin za a hana yara mallakar waya a Najeriya?

Gaskiyar lamari game da sabuwar dokar mallakar layin waya a Najeriya.

Domin sauke shirin latsa nan.

Yunkurin Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) na yin garambawul ga dokokin amfani da layukan waya ya bar baya da kura, inda ’yan Najeriya ke ci gaba da musayar yawu kan sashen da ke neman kayyade shekarun mallaka da yin rajista.

Shin da gaske NCC za ta hana matasa ’yan kasa da shekara 18 mallakar layin waya? Ku biyo mu a cikin shirin: