Domin sauke shirin latsa nan.
Yunkurin Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) na yin garambawul ga dokokin amfani da layukan waya ya bar baya da kura, inda ’yan Najeriya ke ci gaba da musayar yawu kan sashen da ke neman kayyade shekarun mallaka da yin rajista.
Shin da gaske NCC za ta hana matasa ’yan kasa da shekara 18 mallakar layin waya? Ku biyo mu a cikin shirin: