✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shekara 22 baya: Wanne alfanu Najeriya ta samu daga Dimokuradiyya?

Asabar 12 ga watan Yuni ce Ranar Dimokuradiyya a Najeriya. Kafin a sauya ranar wannan biki, a da akan yi shi ne ranar 29 ga…

Asabar 12 ga watan Yuni ce Ranar Dimokuradiyya a Najeriya.

Kafin a sauya ranar wannan biki, a da akan yi shi ne ranar 29 ga watan Mayu, ranar da kasar ta koma kan turbar Dimokuradiyya bayan shekaru da dama na mulkin soji.

A bana dai shekara 22 ke nan tun bayan komawa kan tsarin na Dimokuradiyya.

Ko me wannan tsari ya tsinana wa Najeriya a wadannan shekaru?

Mun tattauna da yan Najeriya a kan cigaban da aka samu; sun kuwa bayyana ra’ayoyinsu sun bayar da shawarwari.

Domin saukewa shiga nan.