✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

Sheikh Sudais: Tarihin Limamin Masallacin Harami

Sheikh Abdulrahman Sudais na daga cikin manyan limamai da Kira’arsu take tashe a duniyar Musulunci. Sheikh Sudais, shi ne Babban Limamin Masallacin Harami, kuma Shugaban…

Sheikh Abdulrahman Sudais na daga cikin manyan limamai da Kira’arsu take tashe a duniyar Musulunci. Sheikh Sudais, shi ne Babban Limamin Masallacin Harami, kuma Shugaban Majalisar Gudanar da Manyan Masallatan Harami biyu da ke kasar Saudiyya. Ga takaitaccen tarihinsa.