✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Shayar Da Jarirai Nonon Uwa Alhakin Al’umma Ne’

Iyaye mata sun ce shayarwa ba karamin aiki ba ne, don haka akwai bukatar hada karfi da karfe

Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana 1 zuwa 7 ga watan Agustan kowace shekara  a matsayin Makon Shayar da Jarirai Nonon Uwa na Duniya.

Manufar makon ita ce karfafa gwiwar iyaye mata su shayar da jariransu nono, amma taken bikin a bana shi ne “Sahayar da Nonon Uwa Alhaki ne da ya Rataya a Wuyan Kowa”.

SAURARI: Ambaliyar Ruwa: Yadda Wasu Al’ummomi Ke Kokarin Kare Kansu