✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shawaraki a kasuwa

Wani Basakkwace ne ya shiga kasuwa sai ya hadu da ’yan sane, suka yanke masa aljihu har wuri biyu. Ya duba ya ga abin da…

Wani Basakkwace ne ya shiga kasuwa sai ya hadu da ’yan sane, suka yanke masa aljihu har wuri biyu. Ya duba ya ga abin da suka yi masa, sai ya rika ba abokinsa labari, ya ce: “Ni ba satar ce ta bata mani rai ba, maida ni shawaraki da suka yi.”
Daga Rabi’u  Yunusa Agege-Legas, 08029443333