✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sauka lafiya

Wani Babarbare ne ya shiga mota daga Maiduguri zuwa Bauchi. Da mota ta tashi za a tafi sai wani mutum ya ce a sauka lafiya.…

Wani Babarbare ne ya shiga mota daga Maiduguri zuwa Bauchi. Da mota ta tashi za a tafi sai wani mutum ya ce a sauka lafiya. Sai Babarbare ya firgita, ya fito daga motar ya ce: “Ku ba ni kudina, ni ba Lafiya zan je ba.” (Ya yi zaton motar garin Lafiya za ta, ta Jihar Nasarawa saboda ya ji an ce sauka lafiya).

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003