✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sassanyar waka

Wani yaro ne da mahaifiyarsa ke sayar da ruwan fiyawota, rannan sai ya sayo rikoda, ya saka ta cikin firij din da mahaifiyar tasa ke…

Wani yaro ne da mahaifiyarsa ke sayar da ruwan fiyawota, rannan sai ya sayo rikoda, ya saka ta cikin firij din da mahaifiyar tasa ke sanya ruwa don ya yi sanyi. Da ta ga rikodar sai ta tambaye shi dalilin da ya sa ya yi haka, sai ya ce mata: “Saboda ina so in ji sassanyar waka (cool music)”.
Daga Mustapha Abdulkarim Bakori