✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarkin Fulani

Wani sarkin Fulani ne ya yi tafiya sai ya ba da rikon gari, lokacin da ya dawo sai jama’arsa suka zo yi masa sannu da…

Wani sarkin Fulani ne ya yi tafiya sai ya ba da rikon gari, lokacin da ya dawo sai jama’arsa suka zo yi masa sannu da zuwa; sai wani ya ce: “Yallabai da ka tafi sai muka ji dadi.” Sarki ya ce: “Da na dawo fa?” Sai mutumin ya ce: “Sai muka kara jin dadi.”
Labarai daga Rabi’u Yunus Kura Agege-Legas 08035788242