✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarakunan Hausawa ‘yan asalin Kano sun kafa kungiya

Wasu Sarakunan Hausawa da shugabannin kungiyoyi ‘yan asalin Jihar Kano da ke zaune a garuruwa daban-daban na Jihohin Kudu maso Yamma, sun kafa wata kungiya…

Wasu Sarakunan Hausawa da shugabannin kungiyoyi ‘yan asalin Jihar Kano da ke zaune a garuruwa daban-daban na Jihohin Kudu maso Yamma, sun kafa wata kungiya mai goyon bayan salon mulkin dimokuradiyya da ci gaban al’umma da zama lafiya da Gwamna Ganduje ya bullo da shi a Jihar Kano.