✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Santin rake (2)

Wani Bamaguje ne da Bazamfare sun tafi wani gari cin kasuwa sai suka ga mai rake yana talla, yana zagayawa. Su kuma suna zaune wurin…

Wani Bamaguje ne da Bazamfare sun tafi wani gari cin kasuwa sai suka ga mai rake yana talla, yana zagayawa. Su kuma suna zaune wurin sana’arsu, sai suka kira shi suka saya. Bayan sun fara sha sai Bamaguje ya ce: “Wai don Allah rake yana haihuwa?” Bazamfare ya ce: “Tab, har wankan jego yana yi.” Sai Bamaguje ya sake cewa: “Idan ana shuka rake suga ake zuba masa ne a tushensa?” BazaMfare ya ce: “Wania irin suga mazarkwaila ake barbada masa ga tushe. Shi ya sa ka ji zakinsa ya wuce misali.”

Iliyas Idris Fahad Suleja