✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Santin rake

Wani Bafulatani ne yana shan rake sai ya ga an zo an wuce da gawa a makara sai ya ce: “Wai me ya sa su…

Wani Bafulatani ne yana shan rake sai ya ga an zo an wuce da gawa a makara sai ya ce: “Wai me ya sa su awaki idan an yi musu mutuwa ba su zaman makoki?”
Daga Ibrahim Muhammad Kaduna 08183432065