✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Santin Fura

Wani mutum ne yana cikin shan fura can sai ya yi tambaya: “Wai me ya sa ba a yi wa mota sitiyari a tsakiya?” Sai…

Wani mutum ne yana cikin shan fura can sai ya yi tambaya: “Wai me ya sa ba a yi wa mota sitiyari a tsakiya?” Sai aka ce: “Don kar ta kade masu hura a hanya.”
Daga Musa Umar dankanjiba, 08065946025