✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sallar tsaye!

Wani mutum ne ya shiga masallaci ya fara Sallah, sai wani ya shigo don su yi jam’i. Aka yii minti talatin zuwa awa daya ba…

Wani mutum ne ya shiga masallaci ya fara Sallah, sai wani ya shigo don su yi jam’i. Aka yii minti talatin zuwa awa daya ba a duka ruku’u ba, abokin Sallah ya fara tunanin yanke Sallah, sai wani ya shigo ya ce: “Subhanalillahi! ai mahaukaci kake bi Sallah.” Sai mahaukacin ya ce: “Wai, ai na sha kai ne limamin!”
Daga Abdulkadir Barau C.O.E. Minna, 08038200075