✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sallar Bahadeje

Wani Bahadeje ne ya sa kudi da yawa a cikin aljihunsa yana Sallah. Ya yi ruku’u sai bai ji kudin nasa ba, sai yake taba…

Wani Bahadeje ne ya sa kudi da yawa a cikin aljihunsa yana Sallah. Ya yi ruku’u sai bai ji kudin nasa ba, sai yake taba aljihun nasa, amma bai ji alamar kudin ba. Yana Sallah fa amma sai ya rika cewa: “Uhm, uhm, uhm!” Can da ya sake lalubawa sai ya ji kudin nasa, sai ya ce: “Uhhhhm!”
Daga Muhammad Raga Azare, 08168407232