✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sakin layi

Wani Bamaguje ne aka kai shi kara kotu. Da alkali ya zo yanke hukunci sai ya ce masa: “Sakin layi na goma, ca cikin baka,…

Wani Bamaguje ne aka kai shi kara kotu. Da alkali ya zo yanke hukunci sai ya ce masa: “Sakin layi na goma, ca cikin baka, kotu ta daure Bamaguje shekara daya amma me za ka ce wa kotu?” Nan take sai Bamaguje ya ce: “Allah gafarta malam, ai ni wajen sakin layin nan, nan maganata take!”

Daga Amiru Isah Bakori, 07068147933