✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Safarar Mutane: Damuwar Duniya Kan Yadda Najeriya Ta Ciri Tuta

Hukumar Kula da Masu Kaura ta Dunuya ta ja kunnen Najeriya da ta dauki matakin gaggawa don kawo karshen safarar mutane.

Albarkacin Ranar Yaki da Safarar Mutane ta Duniya, wadda ke fadowa ranar 30 ga watan Yuli, an ja kunnen hukumomin Najeriya da su dauki matakin gaggawa don kawo karshen lamarin.

Hukumar Kula da  Kaurar Jama’a ta Duniya, wadda ta yi kiran, ta ce Najeriya ce kasar da ta fi yawan mutanen da ake safarar su a duniya.