✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sa na jaka

Wani mahaukacin Bahadeje ne ya je wurin mai nama, ya ce: “A ba ni balangu.” Mai balangu ya ce: “Na nawa za a ba ka?”…

Wani mahaukacin Bahadeje ne ya je wurin mai nama, ya ce: “A ba ni balangu.” Mai balangu ya ce: “Na nawa za a ba ka?” Ya ce: “Sa na jaka.” Bayan ya yanka masa sai ya ce: “A zuba maka yaji?” Bahadeje ya ce: “Shi ma sa na jaka.” Mai balangu ya ce: “Malam amma kai mahaukaci ne ko?” Shi kuwa amsa da cewa: “Shi ma sa na jaka!”
Daga Usman Alpha dangunduma Jama’are, 08163055770